BISIMILLAHI RAHAMANEER
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
SIRRIN BIYAN BUKATA CIKIN GAGGAWA DA IZZININ ALLAH
wannan sirri mujarrabi ne a guna na jaraba ba adadi Kuma mun Bada an jaraba wannan sirri ko ba kada ijaba in Sha Allah sai ya tashi
duk Me Wata Buqata Da Tadameshi Yarasa Yadda Zayyi To Ga Wannan Sirrin Babu Yawa Babu Wahala Sai Biyan Buqata Albarka cin manzon allah S.A.W
Idan Kazo Kwanciya Bacci Da Daddare Anaso Katsaya Atsaye kakalli Gabas Kakaranta Qulhuwallahu Ahad Qafa (9) Sai Kafadi Buqatarka:
Sannan Kajuya Kakalli Yamma Kakarantata Qafa (9) Sai Kafadi Buqatarka: Sannaan Kajuya Kudu Kayi Haka Kakoma Arewa Kayi Haka
Sannan Kakwanta Tabangaren Dama Sai Kurufe Ido Kakarantata Qafa (10)
Amma Wannan Qafa Goman Anaso Duk Qafa (1) Kafadi Buqatarka:
Sannan Idan Karufe Idonka Ba Aso Kabude Sai Kawai Ka kwanta kayi Baccinka
Wallahi Tallahi Billahi Baza Kayi Wannan Aiki Nakwana Uku 3 ba Sai Allah Ya Biya Maka Buqatarka
Allah yataimkemu yabiyamana duckanin bugatunmu na alkhairi Albarkacin ANNABI MUHAMMAD S'A'W
08037579727