HANYOYIN SACE ZUCIYAR YA MACE.PART 1

 Da farko dai idan akace soyayya ana nufin kamar.

Wasu halittune guda 2 wadanda ana so su rayu tare.

Soyayy wata abace wacce take da matukar tasiri a zuciyar dan Adam

Soyayya ta samo asaline tun daga zamani Annabi Adamu da matarsa  hauwa'u.

To da farkodai Amatsayinka na masoyi dolene kasan Abibuwa kamar haka:


1) Dolene ka/ki tabbatar da soyayyar ka A zuciyar ta.

2) ka tabbatar da wanne irin soyayya takeyimaka tana sonkane domin Allah ko dan wani abun ka take sonka.

3) Kaso macen da take son farincikinka A ko dayaushe kuma tana kin bakin cikinka A koda yaushe

4)ka tabbatar kasamu macen da idan bataji muryarkaba bata jin dadi a ranta

5) kasamu macen da kai kanka idan katunata ko baka gantaba farinciki ne ke mamaye zuciyarka

6)sannan seka duba yanayin ladabin ta dana iyayenta dana Asalin gidansu.



To wannan ahine dan kadan gaga misalan matan saya kamata kufara dubawa domin fara kulla Alakar soyayya.

Kusauraremu a cikin part 2 domin cigaba da sake kawomuku cigaba wasu labaran da suka shafi aoyayya.

Kuma zamu ringa kawomuku manya manyan Asirai da zaku amfana koda ba a bangaren soyayya ba. Mungode


2 Comments

Previous Post Next Post