Assalamualaikum barkanku da warhaka.
Kamar yadda kukaga wannan Ayar da muka rubuta a sama Ayace.wacce ake amfani da ita wajen mallakar mace ko namiji.
Da farko de idan ksamu Allo da Alkalami seka rubuta wannan Ayar kamar haka.
K tabbatar da kabuda wannan mimin din kamar yadda kagani ajikin hatumin.
Domin aciki zaka rubuta sunan wanda kake ao ka mallaka mace ko namiji.
Zaka rubuta kafa bakwai ne 7 zuwkwana bakwai 7.
Za'a sami biyan bukata in Allah ya yarda
Domin karin bayani zaku iya samunmu ta whatsapp number kamar haka..08037579727
Kokuma a YouTube channel dinmu me suna gidan Asararu
MUNGODE.