SAKON SOYAYYA PART (6) ZAFAFAN KALAMA HADUWAR FARKO MATA DA MAZA.

ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYA HADUWAR FARKO NA MATA DA MAZA.



>>>WANNAN NA MATA NE(👧)<<<

Amincin Allah sukara tabbata a garek ya maabocin sanyani farinciki da walwala a cikin zuciyata.

Zanso ganin bayyanar annurin da zuciyata ke tozalida shi aduniya a zahiri badili,

 bayyanar kyakykyawr fuskarka dauke da murmushi na mussan man gami da bani amsar sakona agareka.

itace cikon muradin zuciyata da kuma bayyanar annurin cikinta azarihi.

nauyin kaunarka ne mafi rinjaye asikelin zuciyata zanso kajibanci wannan nauyin ta hanyar cike gurbin zuciyarka da kaunata,

 zanso tafiyar mu aduniyar masoya tazamo silar ko sanadin wanzuwar daddar ayuwa r farinciki agaremu.



>>>WANNAN NA MAZA NE(👦)<<<  

Assalamu Alaiki ya tauraruwar dake haska dukkan duhun dake cikin zuciyata.

Hhmm Zanso insamun iso agurin kyakykywr sarauniyar da idanuna kegani ayanzu,

silar amsa sallamata agareki mai mai ruwa take sakamakon jin dadin zazzakar muryarki danaji wajan amsamin ita.

Assalamu alaiki yake abar kaunar kowace idaniyar da takeson kallan kyakykyw, dukda basan sau' adadin da zuciyata ke'umarta tacewa inzogareki ba,

to amma yau hkk naji al'amarin ya zarce lissafin kwakwalwata da itakanta zuciyar tawa,

kisani cewa wanzuwar tasirin kaunarki azuciyata ne samuwar kwarin gwiwata agareki,

 kece kyakykywr da sarauniyar da namallakawa mulkin zuciyata tukafin inji tabakinta.....

KU SAURAREMU A CIKIN SHIRI NA GABA WATO SAKON SOYAYYA PART (7).

DAGA SANATAN MASOYA.....

MUNGODE 🙏

Post a Comment

Previous Post Next Post