SAKON SOYAYYA PART (7)MATA BASA SON KALAR WADANNAN MAZAN KO KADAN.

 CIKAKKUN ABUBUWAN DA MATA BASA SO A GURIN MAZA.



Assalamu alaikum barkankmu da sake kasancewa damu a dai dai wannan lokacin.

Inayiwa dukkan masoya fatan Alheri tare da fatan kowa yana cikin koshin lfy.

A yau munzomuku da wasu halaye da mata basaso a gurin maza musamman ma a bangaren soyayya.

A zahirin gaskiya ko wacce mace a kwai raayinta amma munyi bincike munga general.

Mafi yawancin mata basason maza masu irin wadannan halaye kamar haka:



1).Mata basa son namiji marar nutsuwa.

..zakaga so da yawa wasu mazan basu da kamun kai kuma basusan yakamataba,wannan yana daya daga cikin rashin tarbiya har izuwa wajen iuayenta.

2).Mata basa son namiji marar Tarbiyya.

..Hakika rashin tarbiya kunsani ko a Addininmu na musulnci ba abune me kyauba don haka idan har amatsayinka na saurayi ka kasance karasa tarbiya to kana da babbar matsala a soyayya. 

3).Mata basa son namiji wanda baya da Sana'ar komai.

..kun sani cewa zaman banza ba'a bune me kyauba duk namijin da bashi da aikinyi wllh yana dawuya kaga mace tayi na'am dashi,saboda tasan yaudararta zeyi.

4).Mata basa son namiji mai wulakanta mace.

..A duk lokacin da kai ka kasance me wulakanta matane to wataran zaka rasa macen dazata cemaka I love you ko da wasa saboda bakasan darajarsuba,ko kumfara soyayya acikin karamin lokaci zata gujekane.

5).Mata basa son namiji mai girman kai.

..Duk namijin da yakasance yana da girman kai zakaga mata basu cika son kasancewa tare dasuba sakamakon bazasu samu cikakkiyar kulawaba saboda irin izzar da yake da it's.

7).Mata basa son namiji marar aji.

..Hakazalika idan kuma ka kasance kai baka da aji ko kadan to mata zasu ringa jin tsaoron cigaba da ma amula daka domin kai ka kasance ko wacce mace takace,baka da class.

8).Mata basa son namiji mai son saka ido da zaman majalisa don ayi gulma dashi.

..hakika abu na farko dasuka tsana a gurin maza shime zaman banza zaman kashe wando zaman bakin hanya na gulma dasu.

9).Mata basa son namiji dan karya.

..mace tatsani namijin da zezo shiba wanibane yace yanada Arziki wato abin hannu,idan ta ganoka tofa girma ne abu nafarko da zaki ban kwana a gurinki.

10).Mata basa son namiji wanda bai kulawa da su.

..kulawa wata abace wacce duk macen duniya tana da bukatar ka kula daita ko daace abinda takemaka bata burgeka,kuma kome tayi indai be sabawa addinin musulunciba kacemata kawai yayi Kay kayabeta koda ace na minti 1 ne.

11).Mata basa son namiji mai rike hannu (bai da kyauta).

..kyautatawa wani babban jigone a soyayya koda ace budurwa bata tambayeka komaiba sakamakon su mata sunkasance basa sana ar koma wasu daga cikinsu.idan kana bayarwa kobabu yawa tofa zataji duk duniya babu kamarka.

12).Mata basa son namiji mai yawan mita.

.. Hakuri abune me mahimmanci duk rayuwar da akace ZA'AYI ta da mutum sama da kai kadai dolene kuyi hakuri da juna sakamako ko tsakanin harshe da hakorima ana samun sani.

13).Mata basa son kazamin namiji.

..Agaskiya dolene kana soyayya ka kasnce dan kwass kwass dan kwalliya dan gayu saboda mata suna bukatar ace duk duniya saurayinsu yafi nakowa.kuma kafahimci wadanne kalar kaya mace tafi bukata da kasa a jikinka. Dogayen kaya ko kananun kaya.

14).Mata Basa son namiji wanda bai iya soyayyah ba.

.. Totally soyayya yana da kyau kafin kafara ka tsaya ka tambayi cewa mecece ita idan baka iya soyayya ba wllh duk kudinka se an kasaka a gurin budurwa.



Karna cilaku da surutu

DAGANI NAKU ©©©SANATAN MASOYA©©©

KU SAURAREMU A CIKIN SHIRI NA GABA WATO SAKON SOYAYYA PART (8)

MUNGODE 🙏


Post a Comment

Previous Post Next Post