YAKAMATA KASAN WADANNAN HALAYEN NA MATA A MATSAYINKA NA MASOYI.SAKON SOYAYYA PART (8)

ASSALAMU ALAIKUM INAYIWA DUKKAN MASOYAN DUNIYA GAISUWA BAKI DAYA.

A GASKIYA A MATSAYINKA NA MASOYI YAKAMATA KASAN WADANNAN ABUBUWAN DANGANE DA MATA..



Sabo da sau dayawa a cikin soyayya ana yawan samun wasu yan matsaloli a cikin rashin fahimtar Ya masoya suke ahiga damuwa.

Dakuma yadda suke yanke hukunci cikin fushi.

A matsainku na masoya yakamata kusani cewa a du lokacin da dayanku yake fushi to ma abocin tarayyarsa be kamata yana amfani da abinda yake fadaba

Domin kuwa sanadiyayyar dushin nnan yakansanya mutum yafadi Abinda zezo yana da nasani musamman m mata.

Kuma wadannan Abubuwan suna iya faruwa ne tun daga masoyan da basuyi Aureba har I zuwa kan masu Auren.

1)._ Mace zata iya yin Blocking Dinka, takuma goge Lambarka sannan tace kada Ka kara kiranta har Abada. Amma sai ta koma gefe tana jiran ganin sakonka. Kada ka tambayeni Dalili, domin matane kadai zasu iya yi maka Bayani.


2)._ Ɗan uwa inaso ka Sani ita fa Macen da take mutukar kaunarka da Gaskiya zata iya yin "Blocking" Dinka a WhatsApp, Facebook, sannan ta dinga karbar wayar kawayenta tana dubawa taga yadda kake tafiyar da Al'amuranka ko Don taji sanyi cikin ranta.


3)._ Zasu iya furta maka munanan kalamai da nuna cewa alaka ta Kare a tsakaninku a gabanka. Amma a gefe guda zata kwaranyar da Hawaye Mai radadi a saboda kaunarka. Zuciyar Mata na da Mutukar taushi fiye da tafukan kafar Jariri.


4)._ Macen dake mutukar kaunarka, zata iya yin fada da kai, Kuma ta kwanta Gado daya tare da kai, sannan ta bada tazara a tsakaninku Wanda Mutum 10 za su iya shiga tsakaninku. sannan a hankali ta dinga juyowa domin ta gani ko ita kake kallo ko Kuma ka juya Mata Baya, duk a saboda kaunarka.


5)._ Abinda nakeso nace shine, Kada ka ɗauki Mataki akan wasu kalamai da Mace ta Furta maka a Lokacin da take cikin fushi, domin mafi yawan Lokutan da suke cikin fushi abinda suka furta ba shineh har cikin Zuciyarsu ba.











Allah ya muku Albarka ya wadatamu da abinda zamu baku ya kuma bamu ikon Hidinta muku ko da last card din mu ne.

DAGA NI NAKU ©©©SANATAN MASOYA ©©©.

KU KANCE DAMU A CIKIN SHIRI NA GABA WATO SAKON SOYAYYA PART (9).

DON ALLAH KU DAURE KUYI COMMENT DA DUKKAN TAMBAYOYINKU .

MUNGODE 🙏 

Post a Comment

Previous Post Next Post