ZALLAR KALAMAN SOYAYYA

ZALLAR KALAMAN SOYAYYA>>>MAZA DA MATA.



Kalaman soyayya zalla zuwa ga mata da maza.

Amence ya tabbata agareki yake hasken zuciyata amence ya tabbata agareki yake hasken rayuwata amence ya tabbata agareki yake farinchikin zuciyata amence ya tabbata agareki yake sarauniyar dake mulki achikin zuciyata.

Soyayyarki wani haskene dake haska rayuwata soyayyar ki wani nau ehne dake sakani farinchiki da anshuwa soyayyar ki wani launine dake sakani walwala da takama soyayyar ki wani abune dake sakani zumude da annsuwa.

Kallonki yana karamin gani kallonki yana karamin sonki kallonki yana karamin shauki da soyayyar ki kallonki nakarasakani naji kamar babu wanda yakaini dace kallonki nakarasakani shiga duniyar sonki kallonki yana karamin kara sonki kallonki nakara sakani naje karfin guiwa yake yar aljanna.

Zanjure komai akanki , zanjure kinchi da kinsha indai banji muryarki ba zaniya kin motsi da kinsha da kince indai hankalinki zebace ranki zebace zanjire zama ni kadai naki magana indai har bakyanan zan iya fidda komai akanki zan iya jure zafi da radade akanki yake farinchikina.

bataba ganin wadda takaikiba kima bazangamiba bantaba sonwata ba indai bakyaba kuma bazantaba soba bantaba tsayawa da wataba indai bakyaba kuma bazan tsayaba bantaba zaunawa nai shira da wataba indai bakyaba kuma bazan aikata hakanba sabida inakishinki.

Indai zanganki kina farinchiki zanje duk duniya bawanda yakaini jin dadi indai har zanganoki kina tafiya kina faraa da bakinki me kyau da dogon hancenki tofa zandingi jin zuciyata da numfashina nafita daidai kamar ina tare dake indai har zanji muryarki zanjire zama harkigama magana indai har zanji motsinki zanzauna harnaganki domin ,zuciyata tasamu salama da natsuwa.

Kallonki yakansaka ni nishadi kamar yanda yabanki yake saka zuciya annshuwa kalonki chikin farinchiki yana kwantarmin da zuciya kamar yanda kallonki chikin fushi take tadarmin da hankalina kallonki kina faraa shikesakami faraa kamar yanda kallonki kina daure fuska yake tada hankalina yake sarauniyar mata.

Rashinki babbar asarace agareni kamar yanda samunki babbar nasarace agareni kalonki babbar kima ce aguna kamar yanda rashin ganinki babban tashin hankalinr aguna yake wahainiya sarkim iya tafiya.

Kin iya kamai kamar yanda kika iya karatu kin iya kwalliya kamar yanda kika iya girmama manya kin iya tafiya kamar yanda kika iya daukar wanka kin iya murmushi kamar yanda kike tsarawa kanki rayuwa me kyau yake annurin zucuyata.

Zanbaki farinchiki wanda baataba bawa wata ya mace ba aduniya zanzamar maki gata wanda zakie takamadani na har abada zanbaki farinchiki wanda zaki alfahari dani na har abada zanbaki duk wata kulawa wadda baataba bawa wata ya mace be.

Samunki baban nasarace arayuwa ta kamar yanda rashinki babbar asarace aguna inakaunarki sosai inasonki sosai yake yar aljanna 🎻🎻🎻🎻🎻🎻🎻🎻🎻🎻 JAMIAR MASOYA.

MUNGODE 🙏

Post a Comment

Previous Post Next Post