DON MAGANCE ZAFIN SADUWA

 DON MAGANCE ZAFIN SADUWA:



ASSALAMUALAIKUM..

Inayiwa dukkan masoya maaurata fatan Alheri.

Kamar yadda kukagani hakika akwai wasu matan dake dauke da wadannan matsalolin.

To ayau munkawomuku hanyoyin da zaku magancesu da kanku da yardar ALLAH.

Zafin gaba A lokacin saduwa lalurace wacce take iya kawo mutuwar aure.

Ko rashin zaman lfy ga maaurata kuma abinda yafi kawo wannan shine mafi akasari

Cutace ta sanyi.

Wacce take feso da wasu kanan kuraje a gaban mace.

To insha Allahu idan kayi amfani da wannan maganin zakasami lfy da yardar ALLAH.

wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha'awa ko daukewar ni'ima

-dabino

-garin ridi

-garin habba

-da garin raihan

sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe.

Harkullum mudai fatanmu Agareku ku kasance masoyan gaske da kuma samun kyakkyawar zamantakewa.


Shine babban farincikin mu a rayuwa,kuci gaba da bibiyarmu zamuna kawomuku muhimman abubuwa.


Ananne muke cewa wassalamu Alaiku warhmatullahi wabara katuhu.

Post a Comment

Previous Post Next Post