SAKON BARKA DA SHAN RUWA ZUWA GA MASOYA
DOWNLOAD |
Assalamu alaikum inayiwa dukkan masoyan
duniya gaisuwa baki daya.
A yau munzomuku sakon barka da shan ruwa da Azumi.
Zuwa ga masoya Barka da shan ruwa.
Dafarko dai zaka fara da sallamane irin ta addinin musulunci.
Assalamualaikum warahamatullahi wabara katuhu.
Saikazo kace 👉👉👉👉👉👇👇👇
Tausayi gareki masoyiyata kin zama madubin kallon idaniyata da zuciyata tunaninki ya hauri kwakwalwata ina sonki da duka soyayyar zuciyata
Tafiya da masoyin gaskiya itace tafiyar dake saurin kawo farin ciki a zuciya.
ina sonki, ina kaunar ki masoyiyata.
hakika kece haliltar dake saurin kawo farin ciki a zuciyata.
zancen farko cikin izinin sarkin farkon da baya da na biyu ma,ana sarkin da ya halilci kyau sannan ya sanya shi ga kyakkyawar halilta Mai hankali da natsuwa kamar ki.
_mine so idan babu ke gimbiyata ina sonki domin kece rayuwata kuma kece farin cikina
sai dake nake iya fahimtar komai a duniya ke nafi kauna.
Nasan bana iya baki duniya,ammam kuma zan iya baki rayuwa da zuciyata.
ina sonki fiye da yadda nake bukatar ruwa kokacin buda baki.
sakon zuciya daga zuciya zuwa zuciya mai tausayi zuciyar da ta yadda Samu da rashi duk na ubangin bayine ke nake so.
kuma nake kauna akowacce rana kece masoyiyata mai share mani kuka.
Aminci agarki yake kyakkyawa mai kyawon fasali
zuciyarki da jikinki duk mai kyau ne ina sonki fiye da son da nake ma lafiyar jikina.
Rai da zuciyata duk mallakinki ne gimbiyata kece abar sona kuma kece abar yabona dare da rana.
da soyayyar ki nake yin nunfashi ina kaunar ki fiye da rayuwata
Barka da shan ruwa ina fatan kinsha ruwa lfy.