TAYAYA MACE ZATA ZAMA ME KARFIN SHA'AWA

 KALLI VIDEO YADDA MACE ZATAYI  KARAWA KANTA  KARFIN SHA AWA?

KALLI VIDEO KAI TSAYE
👇👇👇👇👇👇 👇👇🧐🤕




Hakika akwai wasu matan dazasu tsinci kansu sha'awa ta dauke musu chak.

Kuma wannan ba karamar lalura bace to ayau munkawomuku cikakkiyar mafita akan hakan.

Kuma mafi akasari wasu akwai rashin gyaran jiki wasukuma akwai matsalar cutar sanyin mara.

da farko kada kibari mijinki ya fahimci bayajin dadinki ya kamata ki daure ki rinka nuna masa jindadinki koda kuwa ba dadinsa kikejiba.

 domin duk lokacinda mijinki ya fahimci kina saduwa dashine adole bakyajin dadinsa to tabbas akwai matsala shi namiji yanaso yaga matarsa tanajin dadinsa hakan yana sawa yaji baya bukatar karin aure kuma zaki shiga zuciyarsa sosai.

Sannan ki tabbara bakida ciwon sanyi (infection) shima yana iya hana mace ni ima ko jindadi duk maganinda tayi zai iya zama a banza dole sai kinyi kokarin magance wannan matsalar

Sannan ki kasance me amfanida man ayu me kyau (original) shima yana karawa mace jindadin jima i zaki shafashi a gabanki bawai cikin farjinkiba zakiji Sha awar namiji sosai.

Sannan zaki iya samun danyen zogale ki markadashi saiki tace wannan ruwan ki zuba masa kanunfari da zuma kinasha safe da yamma Sannan idan kinada tabbacin aljanune suka hanaki Sha awa ko kuma sihiri akayi miki ga yanda zakiyi Kisamu man habba da man zaitun 

sai kiyi musu rukuya a ciki kuma ki karanta ayatush-shifa da allahumma rabban-nasi da bismillahi da kula’uzai da kul-huwa kafa uku-uku saiki dinga shafawa kuma kina sha safe da yamma.

 sannan kuma ki samu turare mai kanshi wanda kansinsa yake da dadi sosai shima kiyi masa rukuya a ciki saiki dinga shafawa a wurare talatin na jikinki wuraren kuma sune kamar haka:-

1-Kan gashin giranki

2-Ramin kunnuwanki

3-Kofofin hancinki

4-Kan nonuwanki

5-Kan farjinki da kan dubura sannan sai kan yatsun hannayenki guda goma da kan yatsun kafafuwanki guda goma sai ta kwanta kuma duk lokacinda zaki kwanta ki kwanta da alwala sannan kina share shimfida haka zatayi kullum har kwana goma .... MUNA mika sakon gaisuwarmu ga dukkan masoyan duniya baki daya.

Harkullum mudai fatanmu Agareku ku kasance masoyan gaske da kuma samun kyakkyawar zamantakewa.

Shine babban farincikin mu a rayuwa,kuci gaba da bibiyarmu zamuna kawomuku muhimman abubuwa.

Ananne muke cewa wassalamu Alaiku warhmatullahi wabara katuhu.



Post a Comment

Previous Post Next Post