FARILLAN SOYAYYA GUDA 12

 FARILLAN SOYAYYA GUDA 12.



Farillan soyayya



Assalamualaikum barkanmu da kasancewa a cikin wannan shirin namu na yau.

A yau munzomuku da Abinda ze temakamu Amatsayinku na masoya.

amatsayinka na masoyi yanada kyau katsaya ka karanta wannan sako danayi kokarin kawomuku.

Yana da kyau a matsayinka na masoyi kasan wadannan abubuwa kamar haka.


1.kasan menene farillan soyayya kasanicewa akwai wasu abubuwa wadanda a kalla sunkai kimanin guda 13 a iyakar farillan soyayya kawai.

Kafin azo maganar sunninin soyayya da mustahabansu 

Dukaninsu zamu dauki 1by1 muyimuku bayani a kansu to dafarko dai yau kai tsaye munkawomuku farillan soyayya farillan soyya a kalla munyi bincike munga ni cewa muna da guda goma sha uku 13, yanzu zamu fara kawomuku su kuma munayimuku bayani a kansu 1 bayan 1.

Na farko shine:


1.*TSORON ALLAH:


Hakika a matsayinka na masoyi dolene ka kasance mutum me tsoron Allah,kasani cewa idan bakasa tsaoron Allah a cikin soyayya da kake da yanmataba ko kike da samariba Allah baze taba barinki ba domin duk wani abu da zamu fadamuku akan farillan soyayya biyo bayan wanna na farkonne.

Saboda shikadai idan akace kaci sa'a a siyayya kana da wanna to a gaskiya kana da babban rabo kuma Allaha ya temakeka musamman a wannan lokacin na zamanin da muke ciki.fatana ga dukkan masoyan duniya maza da mata yara da manya zakuji taoron Allah a duk irin yanayin soyayya da kuka tsainci kanku.


Abuna 2 kuma shine:


2_*HAKURI:


Dolene Amatsayinku na masoya ku kasance masu hakuri da junanku a suk irin yanayin da kuka tsinci kanku musamman a xikin halin akwai ko a halin babu Acikin yanayin farinciki ko akasin hakan.

Domin ita zuciya tana da wani abu Wanda yake babu yadda za ayi ace wai farinciki ya dawwama a zuciyar dan Adam dolene yakasance cewa watarana kana farin ciki watan kuma Akasin haka.


Abu na 3 kuma shine:


3_*RIKON AMANA:


RIKON AMANA a soyayya abune me matukar tasiri a soyayya duba da idan akace duk soyayyar dazakuti babu rikon amana soyayyar ku nacikin hatsari saboda a koda yaushe zaku iya farrakewa.

Sakamakon rashin rikewa juna Amana.


Abu na 4 shine:


4_*KULAWA:


KILAWA A BANGAREN SOYAYYA itama tna da da matukar muhimmanci sabo da duk aoyayyar da akeyi wacce za a manta da juna a dena kulawa da juna to lallai soyayya tana raguwa a cikin zuciyar masoya.

Kulawa ta hada da irin su.

Text message

Kiran waya

Zuwa shira akai akai kyqutatawa da dai sauransu.

Zaka iya bin kowacce hanya dazakabi domin ganin ka kula da masoyiyarka ko kuma kin kula da masoyinki.

Musamman ma mata mata sunfi maza son kulawa akai akai fiye da maza.


Abu na 5 kuma shine:


5_*RIKON ALKAWARI:


RIKON ALKAWARI A SOYAYYA abune wanda tun farkon souayya kadin abubuwa suyi niaa yakasance masoya sunyiwa junansu alkawarin cewa muru ka raba idan hakan ta kasance kuma susan wanna Alkawarin harcikin zuciyarsu.

Hakan ze kara wa junansu yarda da rikon amana.


Abu na 6 shine:


6_*FADAR GASKIYA:


FADAR GASKIYA shima yana da matukar muhimmanci a soyyaya ku kasance masu fadar gaskiya a duk irin shirar da kuke ko kuma maganar dazaku fadawa junanku.

Yana dakyau a matsayinku na masoya idan kukace fari ya tabbata cewa farinne hakan ze temakamuku domin samun ingantacciyar soyayya.


Abu na 7 shine:


7_*TSAFTA:


TSAFTA A SOYAYYA WAJIBICE domin idan ka duba tsafta ko a Addininmu na musulnci takasnce itace cikon Addininmu.

Yana da kyau a matsayinka na masoyi ka kasan ce kaima celebraty ne kana daukar wanka yanmata sun kasance suna matukar rububin wadannan samarin.

Hakakuma suma samarin suna matukar son yanmata masu tsafta.


Abu na 8 shine:


8_*KWALLIYA


KEALLIYA tana biyo bayan tsaftane to amma banbancinsu shine tsafta zakaga mafi yawancin zakaga cewa idan anyi kawai wasauma basa samun canja kayan sawa

Amma kuma bazakaga datti a jikisuba kwalliya kuma kahadata da tsafta zakaga abin abin sha awa sosai.

Abu na 9 shine:


9_*KALAMAN SOYAYYA


KALAMAN SOYAYYA MASU DADI

suma 1 daga cikin abubuwa dake kara sace zuciyar masoyi yaji duk duniya babu wanda ya fika.


Abu na 10 shine:


10_*KUNYA:


Kunya tana kara dankon kauna fiye da yadda kuke tumani kuma ba a so kunyar tayi yawa kunya idan tayi yawa.

Tana iya kasancewa lalura a wasu lokuta.sakamakon a soyayya idan aka sanya wata kalar kunayar ko mu kirata da gidadanci to a gaskiya soyayya tana samun tangarda sosai.

Saboda zakaga wata kunyar tana iya hana masoya magana da junansu Allah ya kyauta amin...


Abu na 11 shine:


11_*KISHI:


KISHIN MASOYI HALAK NE dolene ka ringa kishin abinda kakeso indai har soyayyar ta gaskiyace.


Abu na 13 shine:


12_*IYA MAGANA:


IYA MAGANA dolene ka ringa tauna magana kafin ka fadawa masoyinka

Saboda zaka iya subul kalam idan kayi wasa sannan zaka ringa duba irin su iya kalamai kana kiekiea kana fadawa masoyi ko masoyiya.

Karya kasance ace duk abinda yafito daga bakinka kawai zaka furta ne ga masoyi.

Hakan ba daidai bane kafin sannan dolene kasan wadanne irin kalamaine ke sanya masoyinka farin ciki.

To duka duka dai a nanne muka kawo karshen wannan shirinnamu kusauraremu a shiri na gaba domin ganin yadda zamu kawomuku sunninin soyayya da mustahaban soyayya.

Mungode SOSAI...


 guda 13 ne=1-Tsoron Allah.2-Hakuri.3-Rikon Amana.4-Kulawa.5-Rikon Alkawari.6-Fadar Gaskiya.7-Tsafta.8-Kwalliya.9-Kalaman Soyayya.10-Kunya.11-Kishi.12-kulawa.13-iya magana.

Post a Comment

Previous Post Next Post