WASU MAWAKA SUNFARA KIRAN RARARA DA SUNAN DABBA

Assalamualaikum barkanku da warhaka,
A yau ansamu wasu mawaka dake kiran mawaki kahuru rarara da sunan dabba wanda suke kiranshi da cinnaka bakasan nagidaba.

                      DOWNLOAD
Inda wasu daga cikin mawakan ke kiranshi da suna cinnaka bakasan nagidaba.
Sun fadamashi hakanne sakamakon cin zarafin manyan shugabanni da yakeyi a cikin wakarsa.
Mutanen da yaci zarafi sun hada da.
1) Tsohon Govnor jihar kano wato shekarau inda ya kirashi da suna duna
2)indai yakira Govnor jihar kano wato Ganduje da Hankaka.
3)sannan a yanzu yazo yana kiran Eng.Dr Rabiu musa kwankwaso da suna tsula.
Hakan ya janyo cece kuce a garin kano.

SOMIN KALLON VIDEO DANNA NAN
👇👇👇👇👇👇👇👇

Post a Comment

Previous Post Next Post