ADDU'OIN YAU DA KULLUM.
ADDU'A GA WANDA YA RAZANA KO YA FIRGITA KO WANI ABU YA BASHI TSORO A CIKIN BACCI.
Da farko zece:Auzu bikalamatilla laahit yaammataati,min gadabihii waikaabihii wa sharri ibadihii wamin hamazatish shayaadina wa'an yahduruhuun.
FASSARA:
Inaneman tsari da kalmomin Allah cikakku,daga fushinsa da ukubarsa da sharrin bayinsa dakuma wasuwasin shaidanu,da kuma kada suzomin acikin al amurana.
DANNA NAN DOMIN KALLON VIDEO KAI TSAYE 👇👇👇👇
How to get $100 dollar a Day on your android phone with out deposit
Click here 👇👇👇
Tags
ADDU'OI