IZZAR SO SABON SALO EPISODE 121 ORIGINAL , SHARHI.

 IZZAR SO SABON SALO EPISODE 121 ORIGINAL , SHARHI.


IZZAR SO SABON SALO EPISODE 121 ORIGINAL. 




Wannan shiri ana sakin ne a tashar bakori tv, a manhajar youtube wato ( YOUTUBE CHANNEL) wannan shiri yanada dogon zango wato yanzu anyi wajan sama da shekara guda ana yin wannan shiri na izzar so, shidai wannan shiri idan aka yi uploading a YouTube channel yana kai hour daya wani lokaci yafin awa daya ko was da hakama. Dadin dayawan mutane akan wannan shiri shine saboda yana kolar da halo mai kyau da kuma yanayin aikin wadan su mutane a company dasuke aiki saboda wadansu abubuwan rayuwa. Wadansu manyan jaruman kannywood da ke cikin wannan shiri sun hada da 


Number 1. Umar hashim.


Number 2. Ali nuhu.


Dawadansu kuma.


Wannan shiri wani lokaci zakuga ba'a cika sakin muku Shiba kowane lahadi saboda wani lokaci suna samun matsala a wajan daurawa. Mungode sosai.

Post a Comment

Previous Post Next Post