Idan kana da Aure da yaya wanna video naka ne

 KA IDOJIN SHEKARUN MATA 16 ZUWA. 21.
DANNA NAN DOMIN KOLLON VIDEO KAI TSAYE 👇👇👇👇👇👇👇👇



DANNA NAN DOMIN KOLLON VIDEO KAI TSAYE 👇👇👇👇👇👇👇👇



Ita Mace, in tana shekaru 16-21, kamar kwallon kafa take kan farin jini, Mutum 22 a fili, kowa na so ya nuna bajintarsa don ya sami nasara. Ita kadai, suna ta rubibinta.


In Mace takai shekara 22-25 sai ta koma kamar Kallon kwando. Mutum goma ne ke gasar nuna bajinta akanta. Mai rabo ya samu.


Daga shekaru 26-30, sai ta koma kamar kwallon tebur. Mutum biyu ne ke fafatawa. Tsakaninsu wanda yayi nasara ba wata murnar kirki yake ba.


In shekarunta sun kai 31-35 kuwa, kamar kwallon Gora (golf) take komawa. Mutum ya buga a barsa, in ta fada rami ya dauko in ma ta wuce ya dauko. Shi yake fama shi ka dai ana kallonsa.


A nan, ne in abubuwa ba su tafi yadda ake so ba, sai ta koma yar kungiyar kare hakkin mata da yara. 


A shiga rediyo ana zagin mazaje ana hure kunnen matan da Allah ya sa hakonsu ya cimma ruwa suke tsugune gidan mazajensu.


Copied bys sanata

Post a Comment

Previous Post Next Post