LABARINA SEASON 6 EPISODE 13,
Shipping wannan series film din ana daukar sane a Qatar Nigeria kuma akwai manyan jaruman kannywood acikin wanna babban series film din mai suna labarina. Da farka dai zakuga a andaina kawo muku wannan shiri a manhajar youtube ( youtube channel ) wannan yabiyo bayane sakamakon sungama season 6 ne watannin baya dasuka wuce.
Wannan shiri dai na labarina wanda ake saki a youtube channel yana mabiya da makallata sosai sosai, kuma film din yanada saw sosai saboda episode g
uda yanakai hour daya koma yafi hour daya saka makon tallace tallace da companin nasu yake amsa kamar rufaida yoghurt.
Daga cikin was manya da cikin yan film din labarina akwai
1. Abale.
2. Presdo
3. Fati washa.
4. Madagwal.
Kuma babban director nawannan shiri sunansa aminu saira.