YADDA MATA SUKEYIN INZALI

Yadda Mata Suke Inzali:


Malam Ina so Ayi mini bayani akan yadda mata suke zuwan kai ina nufin inzali.

Kusan watannin 8 kenan da yin aurena amma ko sau daya ban taba ganin ta kawo ba kamar yadda nake yi. kuma ina gani a bidiyo na baÉ—ala mata na zuwan kai kamar yadda maza keyi. Ko dai matata ce batada lafiya?

Wannan tambayace da wani ya turo mana domin sanin ko matarsa batada lafiya ne tunda baya ganin maniyi na fito mata kamar yadda nasa ke fitowa.

AMSA:
               KALLI VIDEO KAI TSAYE
                      👇👇👇👇👇👇👇
Ba shi kaÉ—ai bane, maza magidanta masu shekaru ma suna da jahilcin zuwan kan mata. Mun sha samun tambayoyi akan wannan lamari daga wajen maza da mata. 

Kai harma wasu mazan da suka saki matansu saboda wai basa kawowa. To Ƙara natsuwa ka fahimci yadda abun yake.

Inzalin mata ba kamar yadda na maza yake bane. Su maza suna fitowa da maniyi ne a zahiri yadda ana iya ganin sa. Amma inzalin mata shi a kwakwaluwansu yake don haka intetnal enjaculation suke yi ba external ba. Sai dai akwai wasu matan da suna iya É—igar da ruwan amiyinsu amma ba kamar yadda na maza ke fitowa ba. 
Shi ruwan maniyin mace yana nan kamar ruwan maziyin namiji ne. 

A kwanakin baya mun yi darasi akan mata masu feshi, matan da suke fesar da ruwa mai kama da fitsari wanda maza da yawa suna É—aukar cewa wannan shine inzalin mace. Kuma shine na tabbata wasu ke tunanin Inda muka tabbatar da cewa inzalin mace daban shi kuma wannan ruwan yana samuwa ne a lokacin da mace ta gurzu take cikin jindaÉ—in jima'i.

Inzali ga maza da mata shine Æ™ololuwar jin daÉ—i a lokacin jima'i. 

A lokacin da mace ta kamu da shauƙin jima'i, wannan lokacin jinin jikinta yake kwarara zuwa kan ɗantsakanta, daga bisani sai ruwan maniyinta dake tare a mafitsaranta ya bazu zuwa sassan jikinta har kwakwaluwanta a lokacin da zata yi zuwan kai.

Akasarin mata basa fitar da maniyi idan sunyi inzali. Amma da akwai alamomin da namiji zai iya fahimtar matarsa ta yi zuwan.
Munkawo muku wannan shafin badan komai ba se dan ilimantarwa mun gode
Zamu ci gaba.....

Post a Comment

Previous Post Next Post