Kalli video yadda aka nada maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi
22/9/2022 Yau shekara ɗaya chif cif da naɗa shehu Ibrahim ibnu maulana Shehu dahiru usman Bauchi rta shugaban rabiɗatul islamiyya na Nigeria... ƙungiyar haɗin kan musulmai na duniya,
Ayau kuma suna murtaniya Domin gudanar da taro na tattauna wasu alma'amura da cigaban da aka samu a tafiyar alhamudulillah...