Allah Sarki Abun Tausayi, Kalli Jerin Matasa 7 da Masu Kwacen Waya Suka Kashe a Kano Cikin Wata daya...
Innalillahi 😠Allah Yayiwa Khalifa Sharif Fatihu Rasuwa Tare Da Dan’uwansa Sharif Nafsu Rabi’u Ranar Alhamis 29/9/2023 Sakamakon Hatsarin Jirgin Ruwa Akan Hanyarsu Ta Zuwa Majalisin Yabon Shugaba Annabi Muhammadu (S.A.W) Kakan Sharifai. ðŸ˜
Kafin Rasuwar Su Sun Kasan ‘Ya’ya Ga Marigayi Sharif Rabi’u Usman Baba Me Yabon Annabi Muhammad S.A.W, Shugaban Sha’iran Annabi S.A.W Na Nigeria, Allah Yajikansu Yaimusu Rahama Tare Da Dukkanin Musulmai, Idan Tamu Tazo Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Mu Cika Da Kalmar Shahada.