Allah Sarki bawan allah kalli yadda wani yaro yakifama da lalura acikinsa kalli kaga abin tausaye….
Allah sarki kalli yadda wani yaro yakifama da ciwu acikinsa yarondai akalla yakai shekara yana fama da wannan ciwo iyayan yarannan dai sunye iyabakin kokarinsu danganin yaron yasami lafiya
Akalla dai iyayan yarannan sunata fafutuka danganin yaran yasami lafiya akalla sunje asibiti yafi a irga saidai zasutakashe kudinsune awajan kwaje kwaje amman yanzu harsun hakura sunkoma maganin gargajiya ko Allah zaisa sudaci awannan fannin mudai saidai muci Allah yabashe lafiya ameeen mukuma Allah yakaramana lafiyar ameee