Allah ya yiwa ya'yan Sharif Rabi'u Usman Baba rasuwa sanadiyyar hatsarin jirgin ruwa a jihar Niger
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN
Allah ya yiwa ya'yan Sharif Rabi'u Usman Baba rasuwa sanadiyyar hatsarin jirgin ruwa a jihar Niger
Khalifa Sharif Fatihu Rabi'u Usman da Qanin sa Sharif Nafsuzzakiyya Rabi'u Usman
Allah ya ji kansu da rahma ya kara musu kusanci ga Kakan su Sayyidil Wujudi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam.