Anyankewa wanda yakashe mahaifiyarsa hukunci kesa ta hanyar rataya…..
Kotu tayankiwa wanda yakashi mahaifiyarsa hukuncin kisa tahanyar rataya wanda maishari,a ya yankimasa wannan hukuncin wanda yaye daidai da abinda ya aikata
Wannan matashi dai maishikara 25 aduniya yaye wannan danyan aikini awatannin baya dasuka wuci amman saiyanzu alkali yayanki masa hukunci