bazamu yardaba a cuce jaharba bashenda ganduje yaciyuwa jahar biliyin dari biyu da ashirin….
Zababban gwabnan jahar kano Abba kabir Yusuf yaci saiyabinkici tsohon gwabnan janar abdullahi Umar ganduje akan bashin daya ciyuwa jahar
Bashin dai yakai naira biliyan dari biyu da ashirin wanda gwabnan yaci baiga abinda akaidasuba dole afadi inda kuden suke