Bidiyon Yadda Sha’awa Taci Karfin Wani Dalibi Ya Rungume Malama A Cikin Aji –
Bidiyon Yadda Sha’awa Taci Karfin Wani Dalibi Ya Rungume Malama A Cikin Aji Kuma A Gaban Dalibai ‘Yan’uwansa, Wannan Al’amarin Be Yiwa Al’umma Dadin Ji Da Gani Ba Ganin Yadda Wanna Dalibi Da Ake Kokarin Koyawa Tarbiya Ya Aikata Abinda Ko Dan Tasha Baze Aikata Ba, Gadai Cikakkiyar Bidiyon A Kasa Ku Danna Kusha Kallo.
Wane Hukuncin Ya Dace Ayimasa?