Dalilin Mutuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu Ashe Dama Wannan Abun Ne ya Faru Dashi Kalli Video…
Dalilin Mutuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu Ashe Dama Wannan Abun Ne ya Faru Dashi Innalillahi wa Inna ilaihi Raji’un Muna Rokon Allah Ubangiji Yajikan Sa da Rahama dai.
Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa
Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na ‘dan lokaci a Birnin kebbi. Za’a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Zamu sanar da lokaci nan gaba.
INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN. Dalilin Mutuwar Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argungu
Allah Ya Yi Wa shahararren Malamin Addinin Musulunci na ƙungiyar Izala, Shaikh Gero Argungu rasùwa, kamar yadda jaridar Dokin Karfe TV ta ruwaito da Shaikh Isma’il Maiduguri.
Allàh ya gafarta masa Dan Arzikin Annabi S’A’W Ameen Amin ✅