Daman mawake kahutu rarara ya iya kwallon kafa ga cikakken video wasan
Masha Allah Ashe haka mawaki kahutu rarara ya iya kwallaon kafa a wani wasa da aka gudanar nashagalin bikin Babban abukinsa abin saiyabaka mamake inkaga wasan
Babban abin mamakima sheni yariki tsakiyar kwallon yadda yake raba kwallo abindai saika kalla kasha mamake