Duniya labari kalli bidiyon manyan malaman da sukamutu guda 20 gasu anan…..
Manyan mutuwar malaman addinin musulmaci wadanda suka razana mutani musamman mutuwar sheikh jafar najahar kano wannan mutuwar tarazana mutanin kano badankadanba
Gakuma mutuwar shiehk albani zaria itama wannan tarazana mutani badan kadanba saboda anfirgita sosai amutuwar tasa gakuma shiehk abubakar giro wacci akayita kwanannan haryanzu tana taba mutani kaifa munye rashin malamai dayawa saidai mudunga yemusu addu,ah Allah yajikansu ameeen