Gaskiayr abinda ya faru da jarumar kannywood
Wannan jaruma ta kasance jaruma ce a masana’antar kannywood wadda ada tayi
aure daga bisani samu matsala da mijinta har suka rabu toh wannan gaskiyar abinda
Ya faru da ita wannan lamari ya faru da ita ne alokacin da suka futa wani shooting yayinda mutane ke tunanin wani mummunan lamari ne ya faru da ita