Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Kakar Jaruma Mome Gwambe Rasuwa
Jaruma Mome Gwambe Ta Kasance Babbar Jarumace A Masana’antar Kannywood Wacca Ta Shahara Wajan Wasan Hausa Film Dakuma Actin.
Nan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Labarin Na Rasuwar Kakar Mome Gwambe Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu a Wannan Gida Mai Albarka Mai Farin jini Na Masarauta News com