Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un bidiyon yadda wasu yan gida day su 4 suka rasu sanadiyyar hatsarin mota....
Hakika wannan rashin bayin Allah ta dagawa mutane hankaali musamman yan uwan su da suka kaiwa ziyara.
A safiyar yau ne muke samun labarain rasuwar wasu yan gida daya ta hanyar hadarin mota, Allah ya karbi rayiwar su akan hanyarsu ta zuwa jihar Jigawa.
Abdul Gajo Shi da É—an uwansa Liman Gajo a hanyansu ta zuwa Jigawa don halarta Jana’izar kawun su Alhaji Habibu Gajo Yalleman.
Dama duk mai rai mamaci ne, Muna rokon allah ya ya gafarta musu mu kuma idan tamu tazo kasa mu cika da imani.