Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Da ransu suka ƙone Ƙurmus😢😢
Jama'a sun taru a rasa masu taimako😥
Mutane sama da goma sun ƙone Ƙurmus a wani gari mai suna sauke dake tsakanin Bauchi da jos hanyar zuwa Maiduguri dake jahar Borno

yadda na zanta da wata Mata Tana fadamin yadda abin ya faru tana kuka tace bayan sun bigi Rami kenan motar tafara kamawa da wuta saidai bayan Driver ya fita kenan motar ta kulle kanta Wanda suka tsira da Rayuwar su dai basuda yawa cikin passenger na motar.
Ya Allah ubangiji ya jiƙan waɗanda suka rasa ransu sannan ya kare na gaba gun masu raunuka Amin. 🤲
Daga Muhammad Bala Sale