Innalillahi wainnah ilaihirrajun kemutuwa kalli jana izzar shiehk abubakar gero Allah sarki….
Innalillahi wainnah ilaihirrajun Allah yayewa babban malamin addinin musulmaci rasuwa shiehk abubakar gero muna rukon allah yajikansa da rahama
Agaskiya sannan malamin mutumin kirkine kwarai dagaski yanada dalibai agurare dayawa mudai munye rashin malimi wallahi gakaratu zaiyema hadda zakagani dalla dalla saidai mutashida addu,ah Allah yamai rahama ameeen.,..