jarimar kanywood fati washa tayi bayani kan yadda ake hadata da nafisa Abdullahi Inna jarimar tace tarbiyar ma badaya bace kalli cikaken video
KALLI CIKAKEN VIDEO KAI TSAYE 👇👇👇
jarimar kanywood fati washa tayi bayani kan yadda ake hadata da nafisa Abdullahi Inna jarimar tace tarbiyar ma badaya bace kalli cikaken video
In ka kalli shiga ta ka kalli shigar nafisa Abdullahi kasan ko addini nafita bawai tar biyaba San Nan Kuma nafita komai
Nafisa Abdullahi dakuke hada ni da ita nafisa Abdullahi tana iya daukar hoto batare dakaya ajikin taba Kuma ta nunawa duniya
San Nan Kuma nafisa Abdullahi tana sallah ne in tagadama Niko ko Mai nakeyi indai har lokacin sallah yayi Sai nayita San Nan nacigaba