Jarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Ta Rasú A Katsinà
INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍR RAJI’ÙN.
Jarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Ta Rasú A Katsinà
Allah Ya Yi Wa Shahararriyar Jarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Rasuwa A Daren Jiya Talata.
Za A Yi Jana'izarta Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiyar Yau Laraba A Gidanta Dake Sabuwar Unguwa Kofar Kaura, Cikin Garin Katsina.
Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!