Karshen Duniya Kalli Irin Lalatar Da Yayan Hausawa Budurwa Da Saurayin Ta Suke Aikatawa a Gaban Mutane Babu Kunya.
Innalillahi duniya ina zaki damu, bidiyon wasu yaran hausawa yana yawo a kafar sada zumunta ta zamani wanda ake zargin basu wuce kasa da shekaru ashirin ba. Suna aikata abinda ya janyowa iyayen su zagi.
Duk lalatar da wadannan yara suka aikata a wannan bidiyon kashi saba’in cikin dari na mutanen da suka kalli wannan bidiyon idan zasu fadi ra’ayinsu basu daura laifin akan yaran saidai iyayen yaran domin duba da abu biyu zuwa ukku da sukayi a lokacin da wadannan yaran suke wannan bidiyo.