magidanci ya aje aikin kamfani saboda yasamu damar saduwa da matarsa a kullum…
Wani magidanci ya ajjeye aikinsa saboda ya dinga farantawa matarsa saboda bayaso yadinga batamata rai inyatafi wajan aiki matardai taci inyatafi wajan aikinsa kamar baidamu da itaba
Abinda yasa nayanki shawarar kawai yahakura da wannan aikin daman aikin na kanfanine kwara yanime wanda zaidinga kuladani koyatafi wajan aikinsa amma inyatafi wancin aikin saisanda naganshi kokuma yasamu damar daukar wayata…