Yanzu Yanzu Dan Ta adda Bello Turji Ya Halaka mutum 20.
KALLI VIDEO KAI TSAYE 👇👇👇👇👇
Matar Kwamandan Yanbindiga Ta Tona Asirin Ta’addancin Bello Turji A Zamfara, Sokoto Da Katsina ..
Masu Kawo Rahoto Daga Yankunan Da Yanbindiga Suka Addaba A Arewacin Najeriya Sun Aiko Mana Da Tattaunawar Da Sukayi Da Matar Kwamandan Yanbindiga Kai Tsaye A Dakinta.
Wannan Shine Cikakken Faifan Bidiyon Danna Domin Kallon Yadda Ta Tona Musu Asirin Kan Batun Ta’addanci.