Rarara yayewa ango lukuman na labarina kyautar bazata kalli videon….
Mawake rarara yayewa luluman na labarina babbar kyauta a gaskiya wannan kyautar tamusamman ci yabashe motar m naira miliyan takwas lukuman dai yana ciki da murna kuma yana kodeya
Daman lukumandin angone kaga saiyaci amarcinsa dakyau shekuma mawake rarara Allah yakara arzeki mara yankiwa shekuma lukuman Allah yasanya alkaire ameeen….