rundunar Yan sandan jahar Kano sunyi da jarimin kanywood wato Musa Mai Sana a Inna suke zarginsa dasa kayansu Yana karbar nagoro kalli cikaken video
rundunar Yan sandan jahar Kano sunyi da jarimin kanywood wato Musa Mai Sana a Inna suke zarginsa dasa kayansu Yana karbar nagoro kalli cikaken video
Sai dai Musa Mai sana a yace wan Nan Al amuri Sheri a Kai .Masa bawai yafito titi kar bar nagoro bane kawai yafito Dan Kare dukiyoyin Al Uma da Kuma rayi kansu
Wan Nan Abu ne Mai kyau aganin jari min Musa Mai Sana a San Nan Kuma yanacewa ai bawai kawai iya yansanda akasani da kare rayikan Al Umma da dukiyoyinsuba
Harma da muta Nan gari domin agudu tare atsira tare wan Nan shine abin Dana Dani akan wan Nan kaki namu Mai albarka
Wan nan kotu Bata da hurimin tuhu Mata indai bawai wani Dan sanda ne yasa suyimin walakanci ba