Subhanallah wannan shine hukuncin da akewa masu kwacen waya ga videon.
Wannan shine hukuncin da ake yiwa masu kwacen waya kamar yadda kuke gani kwacan waya ba yau aka fara ba Abu ne Wanda anayi yau da kullum
Wanda yanzu haka yin kwacen yana ciwa mutane tuwo a kwarya wadannan masu kwace sun kasance idan sukazo gurin ka domin karbar wahartaka ko waya ko rai