Wata Sabuwa Sumayya Wato Nafisa Abdullahi Zata Dawo cikin Shirin Labarina A Matsayin Sumayya Fati Washa kuma.

Director na shirin labarina wato aminu saira yayi karin bayani akan barin nafisa abdullahi me taka matsayi babba a shirin wato sumayya.