Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce

Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A… |
  Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A Kafafen Sada Zumunta…




Cikin Wani Hoto Dake Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani An Hango Fitacciyar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Rike Da Mahaifinta A Gadon Asibiti Idonsa A Rufe Wanda Hakan Yasa Wasu Ke Zargin Cewar Tayi Hotone Da Gawar Mahaifin Nata. Bincike Ya Tabbatar Da Cewar Anyi Hoton Lokacin Da Za’ayi Masa Aiki Kuma Hoton Ba Selfie 🤳 Bane. Mahaifinta Ya Rasuwa 07/12/2019 Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai.

FULL VIDEO 👇👇👇👇

Post a Comment

Previous Post Next Post