Yadda 😭 wani matashi a Zariya ya halaka budurwa bayan ya karɓi kuɗin fansa.

Yadda 😭 wani matashi a Zariya ya halaka budurwa bayan ya karɓi kuɗin fansa.
 Yadda 😭 wani matashi a Zariya ya halaka budurwa bayan ya karÉ“i kuÉ—in fansa.


Daga Mahmud Habibullah Zariya.



“Aranar juma’a da ta gabata ne jami’an ‘yan sanda suka cafke Aminu Abubakar me kimani shekaru talatin a Duniya.



“Aminu wanda yayi Garkuwa da budurwa Fatima me kimanin shekara 23 da haiwuwa Fatima dake zaune a Alero Æ™asan Gada ÆŠanmagaji Zariya Jihar Kaduna.



Fatima tabar gida da ninyan zuwa Kaduna wurin dangi, ‘yan Uwan ta sun bayyanama ALFIJIR HAUSA cewa bayan shafe kwanaki 4 ba tare data kira su ba su kuma idan sunkira bata É—agawa hakanne yasa suka fara binkice domin samun tabbacin Inda take.



“Mun nema Jin ta bakin makusantar shi Aminun dake limancin iya sun tabbatar nana cewa tabbas ‘yan sanda A yau Lahadi sun tabbatar masu da binciken da sukayi akanshi beyi niyyar Garkuwa da ita ba hasalima Itace ta kawo kanta har gidanshi domin kuwa sun daÉ—e Suna soyyaya.



“Aminu da yayi yunÆ™urin yin amfani da’ita Inda ta tabbatar mishi cewa ba ta jin daÉ—i yayi HaÆ™uri shi kuma yayi yunÆ™urin seta biyamishi BuÆ™atarshi hakanan wanda hakanne yakawo É“arkewan taÆ™addama a tsakanin su.



“Ya buga mata wani abu bada ninyar halaka ta ba bayan ta mutu ya birne gawarta agidan nashi dake MaÉ—aci Kusa da kuregu Wusasa



“Ya kuma tabbatar cewa ya nema kuÉ—in fansa karo na farko inda ya karÉ“a bayan ya nemi na biyu ne dubun shi ya cika bayan yaje karban kuÉ—in.



“Mahaifin shi da mahaifiyar shi sun kasance Mazauna Rigasa Kaduna ne Gidan Salisu me Allura dake Limanci Iya Zariya Gidan kakannin shine Limancin Iya A nanne yake da shagon É—inki.

Post a Comment

Previous Post Next Post