Allah Kasa Iyayenmu Suyi Kyakkyawan Karshe Irin Na Wannan Bawan Naka ðŸ˜
Biyon Dattijon Da Ya Dawwamar Da Rayuwarsa Akan Karatun Alkur’ani Me Girma Yasa Mutane Da Dama Kuka Tare Da Rokawa Iyayensu Dake Raye Allah Subhanahu Wata’alh Da Yasa Suma Suyi Kyakkyawan Karshe Kamar Wannan Dattijon.
Koda Ba’ayi Maka Bayani Ba Kasan Cewa Wannan Bawan Allah Yayi Kuruciya Me Kyau Duba Da Yadda Masu Iya Magana Kance Tinanin Ka Kamanin Ka Kuma Dukkanin Irin Yadda Kayi Kuruciya Haka Zakai Rayuwa Idan Ka Tsufa.
Muna Fata Da Addu’ar Allah Yasa Muyi Kyakkyawan Karshe Dan Arzikin Annabi S.A.W 🤲ðŸ˜