A yau Alhamis, Kotun Ƙoli za ta fara sauraron ƙarar da gwamnan Kano ya ɗaukaka don ƙalubalantar hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara inda ta tabbatar da Nasir Gawuna a matsayin gwamnan jihar.
Sabon Hukuncin Shari’ar Abba Gida-gida Da Gawuna Daga Court Of Appeal Ya Tashi Hankalin Al’ummar…

Wakilan NNPP da na APC safiyar yau a kotun koli domin fara sauraren shari'ar gwamnan Kano.
Yan Gawuna ku ce alhamdulillah!
A yau Alhamis, Kotun Ƙoli za ta fara sauraron ƙarar da gwamnan Kano ya ɗaukaka don ƙalubalantar hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara inda ta tabbatar da Nasir Gawuna a matsayin gwamnan jihar.
Wannan ne mataki na ƙarshe a hukumance da zai tantance wane ne halastaccen gwamnan Kano.
Ƙarin bayani -
Wannan ne mataki na ƙarshe a hukumance da zai tantance wane ne halastaccen gwamnan