Abin da yafi birgeni azaman aure shi ne in tashi dasafe in kalli mijina ince Masa Yaya Inna kwana.
Kalma daya zaka kagayamin kana so inyi aure ko in kagaba da social media
Bayan É—aurin aure d kwana biyu, babarta ta yi mata waya ta ce, Æ´ata ya kike?
Ta ce, Alhamdulillah Mama! Amma dangin mijina ba su da kirki.
Mama: Me ya faru?
Ƴa: Gidansu babban ne, kowa a gidan yana da ɗaki shi kaɗai amma Ni aka haɗa ni d ɗansu da na aura a ɗaki ɗaya!
Abin da yafi birgeni azaman aure shi ne in tashi dasafe in kalli mijina ince Masa Yaya Inna kwana
Karku Manta Annabi Sallallahu alaihi Wasallama 🥰 Yace Duk Wanda Yaimin Salati ÆŠaya Allah Zai yi Masa Goma Sai ÆŠari 700 Wannan Garabasa ce ta Watan RAMADAN " اللهم صل على سيدنا Ù…Øمد وعلى اله واصØبه وسلم " Dan Darajar Annabi Muhammad Katura Zuwa Group Guda 10 Kacal 🤲🕋