Labarin Auren jinsi a Nigeria

 Karanta Cikkun Labaran Auren jinsi a Nigeria da shuhaban kasa Bola Ahmed Tinubu Yasaka hannun Yardarsa a Kai.

KALLI VIDEO YADDA MALAMAI SUKE TA CECE KUCE A KAN MAGANAR.
👇👇👇👇






KALLI VIDEO KAI TSAYE
👇👇👇





tana mai cewa sai da ta tabbatar da cewa yarjejeniyar ba ta saɓa wa dokokin ƙasar ba, kafin ta yarda ta saka hannu a kai.

Minisitan watsa labaran ƙasar, Muhammmad Idris ya shaida wa BBC Hausa cewa yarjejeniyar ta ƙunshi ayyukan ci gaban al'umma ne.

Ya ci gaba da cewa "Akwai ƙa'idoji har 103 da aka cimma kan wannan yarjejeniya, amma babban al'amari da ya kamata a fahimta a nan shi ne, an yi waɗannan yarjejeniyar ne bisa tsarin shari'a da zai ba da damar haɗin gwiwa tsakanin OACPS da Tarayyar Turai domin cigaban al'umma, da daƙile sauyin yanayi, da samar da kuɗaɗen zuba jari, ba wai yadda mutane ke ta yaɗawa ba.

Ministan yaɗa labaran ya ce 'Ko kaɗan babu gaskiya a cikin wannan zargi, don kafin mu saka hannun kan waɗannan ƙa'idoji 103 sai da aka kafa kwamiti da ya yai tatsa da tsifa a kansu, wanda ministan kasafin kuɗi Atiku Bagudu ya jagoranta.

''Sauran mambobin kwamitin sun haɗa da ministan harkokin wajen Najeriya, da Ministan shari'a wanda kuma sai da suka tabbatar da cewar babu wata ƙa'ida daga cikin ƙa'idojin da ta ci karo da dokokin Najeiya sannan aka amice da saka hannun" in ji ministan.

KALLI VIDEO KAI TSAYE
👇👇👇



Ya ƙara da cewa "ya zama wajibi mu tabbatar wa da 'yan Najeriya cewa gwamnatin Bola Tinubu ba za ta saka hannu kan wata yarjejeniya ba da za ta ci karo da muradan mutanenten ƙasar nan ba ".

Post a Comment

Previous Post Next Post