An Gudanar da Gasar Karatun Alqur ani mai Girma a kasar Dubai wanda Aka sabayi Lokaci zuwa lokaci.
WATCH NOW👇👇
A'isha Abubakar Hussain Kenan, 'Yar Jihar Kano Da Ta Yi Nasarar Zuwa Mataki Na Biyu A Gasar Karatun Ķur'ani Na Duniya Da Aka Gudanar A Kasar Dubai.
KALLI JERIN HOTUNAN NATA TARE DA VIDEOS
Wace fata za ku yi mata?